Monday, 1 May 2017

Wa'azin da'awah

📀📀📀📀📀📀📀📀
*JARANGIYAR WA'AZOZAN DA KWAMITIN DA'AWAH NA MATASA TSAFE LOCAL GOVERNMENT SUKA GABATAR.*
📀📀📀📀📀📀📀📀

```Mukaddimar bude taron daga bakin Malam NURA ALIYU TSAMIYA, wannan mukaddima akwai Abubuwa masu kayatarwa ga duk wani Ahlis Sunnah, Dan uwa shiga links dake kasa ka  sauke domin saurara```
👇👇👇👇👇👇
Malam Nura Aliyu Tsamiya
http://darulfikr.com/s/20569

```Bayan Malam ya kare sai ya gayyato Alaramma Dan uwa abokin aiki Malam Abdulhadi Adamu sabo domin bude wa'azi da karatun Qur'ani kamar koda yaushe.
Ga kira'ar bude ka saurara```
👇👇👇👇👇👇👇
Malam Abdulhadi Adamu Sabo Tsafe
http://darulfikr.com/s/20563

```Daga nan sai Malam ya mika Abun magana ga Malami na farko wato Malam Aliyu Isma'il Algiginyawy. Shehin Malamin ya gabatar da Wa'azin nashi ne akan FALALAR SAHABBAI, har ma Malam ya sanyawa karatun nashi suna da ALLURA TA TONO GARMA, Dan uwa kada na cika ka da surutu, daure ka sauke wannan Wa'azin.```
👇👇👇👇👇👇👇
Malam Aliyu Isma'il Algiginyawy
http://darulfikr.com/s/20564
```Bayan Malam ya kare Wa'azin nasa a tafarkin da Sunnah ta yarda a maida martani, sai MALAM NURA ALIYU TSAMIYA,(wato secretary na kwamitin da'awah) ya amshi abun magana domin gabatar da Malami na gaba, kafin ya mika abun maganar yayi wasu bayanai masu muhimmanci da ya kamata kai da kake yaki da akeedar Shi'ah ka sauraresu, daure ka sauke a wayar ka domin saurara```
👇👇👇👇👇👇👇👇
Jawabin Malam Nura Aliyu Tsamiya
http://darulfikr.com/s/20567

```Bayan Malam Nura ya gama sai ya hannanta abun magana zuwa ga mai wa'azi na gaba, wato Malam Murtala Garba Markaz, malam markaz yayi wa'azinsa akan DANGANTAKAR DAKE TSAKANIN SAHABBAI, malam yayi wa'azi kwarai da gaske.
Domin saurara a wayarka```
👇👇👇👇👇👇👇
Malam Murtala Markaz
http://darulfikr.com/s/20566
```Bayan shehin Malamin ya gama kwarara mana ilimi sai Malam Nura Aliyu Tsamiya ya amshi abun magana domin gabatar da Malami na gaba, a nan ma dai malam Nura ya kara yi mana wani Dan takaitaccen ta'aliki kafin ya hannanta abun magana ga Malami na gaba, sauke wannan jawabin zaka amfana```
👇👇👇👇👇👇👇
Jawabin Malam Nura Tsamiya02
http://darulfikr.com/s/20568
```Daga nan sai Malam ya hannanta abun magana ga Shugaban kwamitin da'awah na matasa Tsafe local government, kuma Na'ibin masallacin jumu'ah na Abi Hurairah Area II Tsafe, limamin masallacin Ibn taimiyya dake bakin tasha, MALAM IBRAHIM MUHAMMAD FILLO, Malam fillo yayi wa'azinsa akan matan Annabi Muhammad s.a.w, shehin Malamin yayi wa'azi sossai, an ruwaito daga mutane suna cewa basu taba ganin malam ya dau zafi a wa'azinsa ba kamar wannan, kuma ni kaina na yarda da hakan, kuma dole ne a kausasa harshe ga duk Wanda bai darajta ko mutunta iyalai da Abokan Annabi Muhammad s.a.w ba. kada na cikaku da surutu ga Wa'azin na Malam Fillo domin saurara```
👇👇👇👇👇👇👇👇

Malam Ibrahim Muhammad fillo
http://darulfikr.com/s/20565

```Yan uwa a takaice wannan wa'azi ya ginu ne akan maida martani ga kurtugin shi'ar Tsafe, KASIMU ABUBAKAR, wannan mutumin ya fito ya fadi abunda yayi masa dadi a ransa dangane da sahabban Manzon Allah s.a.w da matanshi, mu kuma Ahlis-sunnah mu kaga cewa kara mubar duniyar da ace anci mutuncin wadanda sukayo mana dakon Addini a gabanmu kuma muyi shiru!
Wallahi baza mu kyale ba!
Tambaya gareka kurtugi, kuma muna Neman amsar ta.
Shin wai ka mance warning da Abu salih(Malam Musa S Lawal) yayi maka???
Ka mance???
Malam fa ba wai Nijer zai tsaya ba!!!  Da ya kare digiri dinshi na biyu kafin ya wuce gaba zai dawo gida!!!
Ka mance Jan kunnen da yayi maka ko???

Hmmmm

Nidai a matsayina na dalibin islamiyya sai ince Allah ya shiryar damu hanya madaidaiciya, Allah ya karemu da sharrin yan Shi'ah da akeedojinsu, Allah ya tabbatar damu akan sunnar Maigidanmu Annabi Muhammad s.a.w.```

Copyright©
Hashim Sirajo Uba Atstsamawy.
08064734911

atstsamawy@gmail.com.com

http://abusinan.blogspot.com
http://hashimtsamiya.blogspot.com

No comments:

Post a Comment